Alhamdulillah kalli abinda yarinyar Mawaki Nura M Inuwa tayi yaba mutane mamaki

Alhamdulillah kamar yadda Muka kawo muku rahoton abinda ya faru watan daya wuce Kan cewar Matar mawaki Nura m Inuwa ta haifa Masa yarinya mace.

Yau cikin hukuncin ubangiji yarinyar Mawaki maisuna “Mifrah” tacika kwanaki arba’in cif cif a duniya mahaifinta Nura m Inuwa ya wallafa wani gajeran bidiyo jaririyar a shafin Instagram kamar yadda zaku gani.

Mawaki Nura m Inuwa Yana daya daga cikin mawakin Hausa Wanda ya shahara yayi suna duniyar mawakan Hausa ta Sansa sakamakon salon yadda yake wakarsa ya banbanta da sauran mawakan hausan.

A yanzu Haka mawakin yaransa guda biyu ne Kuma dukka Mata ta farkon sunanta “farra m Inuwa” ta biyun Kuma sunanta “Mifrah m Inuwa” Muna rokon Allah ubangiji ya Rayasu cikin imani Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button