Bani nake Kiran Mata na nemi hotunan tsaraicinsu ba cewar mawaki ado Gwanja

Fitaccen mawakin Hausa Kuma Jarumi acikin masana’antar kannywood Ado Gwanja ya nuna irin halin Bakin cikin dayake ciki Kan wani mummunan Abu dayake faru dashi.

Ado Gwanja ya bayyana cewar akwai Wanda suke amfani da sunanshi wajan saka Yan Mata sudinga turo musa da hotunan tsaraicinsu ta shafukan sada zumunta.

Ado Gwanja ya bayyana cewar bashida masaniya akan wannan abin dayake faruwa domin Shi musulmi ne Kuma Yanada aure bazai taba aikata wani Abu Wanda zaishafi mutuncinsa kokuma addininsa ba Dan Haka Shi baisan Wanda yake amfani da sunansa ba wajan aikata wannan laifin.

Inbaku mantaba a watannin baya dasuka wuce hakan tafaru da jaruma Ummi Rahab inda aka samu wasu dasuke amfani da shafukan sada zumunta na karya wajan yaudarar mutane sudinga karban Kudade awajansu.

Ummi Rahab ta bayyana cewar wasu mutane sun kirata suna zaginta tareda I Mata mutunci inda suke fadin sun tura Mata kudi naira dubu dari da hamsin 150,000 domin ta halarci wajan wani taron biki.

Ummi Rahab ta amsa da cewar ita batasan wannan maganar ba domin batayin Facebook Kuma wallahi batasan suwanene sukai Mata wannan abun ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button