Dauda kahuta rarara yabawa Saratu Daso kyautar Dala $200 kudin Amurka awajan Bude Daso Event Center

A shekaran jiyane lahadi aka gudanar dawani babban shagalin bikin bude wajan taron daya shafi siyasa, reception,kamun biki da Dinner mallakin Saratu gidado Wanda akafi sani da Saratu Daso.

Wajan bude taron Wanda Dauda kahuta rarara shima Yana daya daga cikin babban Bakin dasuka halarci wannan waje shima ya bawa Saratu Daso tashi gudunmawar kimanin Dalar amurka $200 Wanda yayi dai dai da kudin najeriya wato naira dubu da da tara N109,000 ga cikakken videon domin kugani.

Ga video

Awajan bada gudunmawar chairman Dauda kahuta rarara ya bayyana irin Farin cikinsa na yadda jaruman masana’antar kannywood sukeyin abinda zasu dogara dakansu harma su tallafa wani daban.

Wannan shine yake nuni da alamar cewar masana’antar kannywood tana samun cigaba ta wannan bangaren. Inbaku mantaba a shekarar data gabata mawaki Ali jita shima ya Bude katafaren wajan shagalin biki acikin birnin kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button