Labarina season 4 episode 7 Kadan daga cikin Shirin ranar juma’a

Labarina season 4 episode 7 kenan Kadan daga cikin Wanda zaizo muku ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi a shafinmu maisuna Arewajoint Haka zalika zaku iya kallon sa da misalin karfe tara na dare a arewa24.

Acikin episode 7 zamuga halin Tashin hankalin da presidor ya Shiga bayan samun labarin cewar Mahmud ya rasu sannan sumayya itama ta Bata.

Ga video

Haka zalika an Nuno yadda Yan sanda sukayi kokarin shiga cikin jeji inda akayi garkuwa da sumayya domin cetota Kuma cikin ikon Allah sun samu damar yin hakan.

Saidai abu daya shine bamuda tabbacin cewar sumayya aka ceto domin fuskar wadda aka nuna a rufe take.

Kukasance da shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun cigaban Shirin labarina akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button