Rikicin Nafisat Abdullahi da jaruma Hadiza Gabon ya bawa mutane mamaki

Kamar yadda Tashar Duniyar kannywood ta rawaito cewar Jarumar Shirya Fina Fina Hausa Nafeesat Abdullahi ta tabbatar da riki tsakaninta Hadiza Gabon.

Cikin wani bidiyo Wanda tashar Duniyar kannywood ta wallafa ingano jaruma Nafeesat Abdullahi tareda wata ma’aikaciyar BBC Hausa Nafeesat Abdullahi ta bayyana cewar abinda ya faru tsakaninta da jarumar ita awajenta ya wuce Tama manta dashi kamar yadda zakuji acikin wannan bidiyon.

Ga video

Nafisat Abdullahi ta bayyana tuncan Dama basucika haduwa da jarumar ba Amman Saidai ko yanzu idan sun hadu zasu tsaya suyi gaisuwa Kowa ya wuce.

Da ake tambayar Nafisa Abdullahi shin suna waya ko chatting da jarumar?

Ta bayyana cewar Daman tunkafin fadan nasu basa waya da jarumar hakama basa chatting da jarumar. Saidai Kuma wannan bawani Abu bane domin kuwa akwai jaruman dasuke Zaman lafiya da junansu Kuma basa chatting kokuma Kiran waya domin gaisawa saidai kawai idan an hadu awani waje a gaisa kokuma awajan aiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button