Sabuwar wakar Hannafi Rabilu Musa Ibro maisuna I love Aunty

Idan baku mantaba a kwanakin baya munkawo muku cikakken Hira da akayi da Dan Marigayi Hannafi Rabilu Musa Ibro Wanda gidan jaridar BBC Hausa sukayi dashi.

A yauma munci Karo da wata wakar jarumin domin Dan Marigayin ya Fara fitowa acikin Fina finan Hausa domin ya bayyanawa BBC Hausa cewar yanaso ya gaji mahaifinsa awajan fitowa a wasan Hausa.

Ga video

Saidai ganin yadda Hannafi Rabilu Musa Ibro yake abubuwansa suna matukar birge makallata Shirin wasan Hausa domin Yana kwaikwayon salon mahaifinsa.

Yanxu Haka akwai wani sabon Shirin Hannafi Rabilu Musa Ibro maisuna “shakundum” Wanda yanzu Haka zaku iya kallonsa a manhajar YouTube a tashar Sultan film factory.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button