A Karon farko Jarumi Ali Nuhu yazama Gwamnan Jahar Kogi acikin wani shiri maisuna white Lion

Acigaba da nuna goyan bayan Gwamnan Jahar Kogi yahaya Bello dayafito takarar Neman kujerar shugaban Kasa a shekarar 2023 Jarumi Ali Nuhu sun kaddamar dawani shiri maisuna the white Lion

Fitaccen jarumin masana’antar kannywood Wanda ake kiransa da sarki Ali Nuhu yazama Gwamnan Jahar Kogi acikin wani shiri Mai suna “the white Lion”

Shirin the white Lion shirine Wanda ake daukansa karkashin Mai girma Gwamnan Jahar Kogi yahaya Bello domin nuna irin salon mulkinsa a Jahar Kogi.

Bugu da Kari Shirin Yana da alaka da takarar zaben shugaban Kasa da Gwamnan yakeson fitowa a shekarar 2023 da ashirin da uku.

Sanin Kowa ne yadda Yan kannywood Suka bada babbar gudunmawa a zaben shugaban Kasa muhammadu buhari a shekarar 2025. Wannan Dalilin yasa gwamna Yahaya Bello yafaro tafiyar kamfen dinsa da kungiyar kannywood.

Zamu iya cewar yanzu acikin Kashi 100% na jaruman nan Kashi 90% suna tareda Gwamnan Jahar Kogi yahaya Bello a matsayin Dan kararsu a shekarar 2023.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode. Haka zalika zaku iya Danna kararrawar dakuke gani domin Samun shirye shiryenmu da zarar Mun daura.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button