Bidiyon Adama Matar Kamaye Tacikin Shirin dadinkowa tana wanka a swimming pool ya janyo Mata zagi

Wani bidiyon jarumar Shirin Fina finan Hausa Wanda akafi sani da Adama Wanda tana daya daga cikin jaruman dasuke taka rawa acikin Shirin Dadinkowa nagidan talbijin tashar arewa24.

Cikin bidiyon anga jaruma Adam Matar Kamaye tareda wata tsohuwar jaruma kannywood awani wajan swimming pool na alfarma.

Ga video

Saidai bayyanar wannan bidiyon jaruma wasu daga cikin masoyanta sun bayyana irin rashin jindadinsu akan bidiyon.

Masoyan jarumar sunce baikamata ace tana zuwa irin wannan gurare ba a matsayinta na uwa acikin masana’antar kannywood domin hakan zai iya taba Mata mutuncinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button