Matata ta daurine ajikin Gado Tamun Duka Ta Gudu Nace Na saketa tace wallahi Bata saku ba yazanyi

Wani bawan Allah ya turo da wata tambaya Mai matukar rikitarwa awajan wani kararun shehin malami inda tambayar take cewa:

Mal inada tambaya?

Tambayar shine nine inada Mata tadaureni ajikin Gado Tamun Duka sannan ta gudu gidansu nikuma naje gidansu nakai Mata takardar saki daya gidansu tacemun Bata Saku ba.

Ga video

Bawan Allah ya bayyana bayan faruwar wannan alamari ya sake Matar tasa saki daya inda yakai takardar sakin gidan nasu Kuma Matar Tace Bata Saku ba, tabbas wannan lamari abin mamaki ne.

Dafatan zakuci gaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki da zarar Mun daura Mungode.

Sannan zaku iya Danna alamar kararrawar dakuke gani domin Samun labarai cikin sauki da zarar Mun saka a shafinmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button