Rawar da mama Daso Tayi bata kyauta mana cewar wata jarumar kannywood

Biyo bayan wani bidiyon sarau daso wanda yayi yawo a kafofin sada zumunta inda akaga jarumar tana tikar rawa hakan yasa wata jaruma takasa hakuri tafito ta caccaki mama daso.


Wata sabuwar jaruma acikin masana’antar kannywood ta caccaki tsohuwar jaruma Kuma uwa acikin masana’antar kannywood Saratu gidado Wanda akafi sani da Saratu Daso.
Lamarin dai yasamo asaline a lokacin da Saratu dasu ta daura wasu bidiyoyinta Yana rawa a shafin sada zumunta na tiktok Wanda hakan ya matukar janyo hankulan mutane akan abinda ta aikata kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.


Ga video


Saidai bayan bayyanar wannan bidiyon wata sabuwar jarumar Masana’antar kannywood takasa hakuri inda tafito tayi magana Mai zafi akan abinda Saratu Daso tayi.
Kamar yadda kukaji acikin wannan bidiyon tabbas abubuwan dasuka faru acikin bidiyon masoyan Saratu Daso basuji dadiba duba da yadda Kowa ya dauketa a matsayin uwa Mai shekaru baikamata tafito tanayin wannan rawar ba.


Saidai wannan lamarin ya tada Kura domin kuwa wasu suna goyan Bayan abinda Saratu Daso ta aikata inda wasu Kuma sukayi Mata nasiha tareda nuna Mata hakan datayi bai Dace ba.
kuci gaba da bibiyar shafinmu domin samun labarai cikin sauki mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button