Yanzu Sabon Bidiyo Rahama sadau yafito Wanda ya girgiza Duniya

Fitacciyar jarumar kannywood jaruma Rahama Sadau tasake wani zazzafan bidiyon ta Wanda tayishi live a shafinta na Instagram tareda masoyanta.

Jaruma Rahama Sadau tayi tattaunawa ta musamman da masoyanta akan yadda za’a shawo Kan annobar cutar datake Damun kusan Rabin Yan najeriya maleria (zero maleria).

Ga video

Cikin wani bidiyon jarumar Mai tsawon mintuna arba’in dawani Abu jarumar ta tattauna da mutane guda biyu akan yadda za’a shawo wannan matsalar.

Idan dai kunabin shafukan sada zumunta zakuga yadda gwamnatin najeriya Dana jahohi suke kokarin wajan kawar da cutar maleria datake addaban mutane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button