Ashe Dama wannan abinne yake Hana jaruma sadiya kabala Zaman Aure Allah sarki

Cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa tayi da fitacciyar jarumar kannywood Wanda kukafi sani da sadiya kabala tafadi Dalilin Dayasa aurenta ya mutu.

Har Ila yau jarumar tabada takai taccen tarihinta Dakuma inda tafito da yadda akayi ta tsinci kanta acikin harkar kannywood har izuwa lokacin datayi aure, inda dag baya Kuma auren Nata ya mutu kamar yadda zakuji yanzu.

Gadai cikakken videon hirar da akayi da jaruma sadiya kabala

Jaruma sadiya Kabala a halin yanzu itama tabi sahun sauran jaruman kannywood Mata wajan Kafa kasuwanci irin na Saida Kayan Mata Wanda suka hada da man shafawa Kayan sawa da sauransu.

Kafin Nan jarumar a kwanakin baya kafin mutuwar Aurenta tafara kiwon kifi inda ta taba wallafa wani bidiyo Nata acikin wajen datake kiwon kifin tareda nunawa mutane yadda take bawa kifayen abinci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button