Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un abinda ya faru da Adam a zango abin tausayine Allah ya saka masa

Fitaccen jarumin kannywood Adam a zango Wanda a shahara a masana’antar inda ake kiransa da prince zango yafito yayi wani gajeran Rubutu a shafinsa na Instagram akan wani Abu dayake matukar damunsa.


Inbaku mantaba Adam a zango a watannin baya dasuka wuce sun samu Yar matsala tsakaninsa da Ummi Rahab Wanda ake kiranta da yarsa kasancewar tun tana karama jarumar take tareda Adam a zango har zuwa lokacin datazama budurwa. Gadai abinda Adam a zango ya rubuta kamar Haka.


“Meyasa duk lokacin da akai yaro yaci mutuncinka sai ace kayi hakuri Kai babba ne, idan baka dauki mataki bama gobe wani yaron shima zaima haka. What’s the solution”


Wannan shine rubutun da Jarumi Adam a zango yayi a shafinsa na Instagram saidai tuni abokan aikinsa suka bashi shawarar cewar duk abinda akamai yaci gaba da hakuri domin Babu abinda yafi hakuri.


Haka zalika masoyan Adam a zango Suma shawarar dasuka basa kenan Kan cewar yaci gaba da hakuri domin duk Mai hakuri Yana tareda Allah.


Saidai angano cewar tabbas akwai abinda akaiwa jarumin Amman ya boye ne sabida bayaso yafito Duniya ya Fadi Wanda sukamai laifin shiyasa yayi wannan rubutun domin yasamu amsa Dakuma shawara daga wajan mutanen kirki.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labaranmu cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button