Kalli bidiyon yadda Hamisu breaker da Momee Gombe suka chashe awajan bikin Garzali Miko

Shagalin bikin jarumin kannywood Kuma mawaki Garzali Miko kenan Wanda aka gudanar dashi acikin garin Kano. Bayan daura auren jarumin da akayi da amaryarsa a garin Kaduna.

Bayan ankawo amaryar Jarumin ne Kano ak Shirya wata liyafa Wanda suka hada jaruman kannywood mazan su da matansu tareda yan uwan Garzali Miko.

Ga video

Mawakan masana’antar kannywood sun halarci taron inda mawaki Hamisu Breaker yakasance shine Wanda wakarsa awajan tafi ta Kowa dauakar hankali, hakan yasa jarumai damawaka suka fito sukayiwa Hamisu Breaker likin kudi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button