Wata sabuwa! Adam a zango shine jarumin kannywood dayafi Kowa suna a duniya

Bincike ya nuna cewar fitaccen jarumin kannywood Adam a Ango yafi kowani jarumin kannywood suna a duniya, Binciken yanar gizo gizo wato (Google).

Acikin wani abubuwan lissafi da aka Gudanar akan abubuwan da Yan najeriya sukafi nema a yanar gizo daga shekara 15 dasuka wuce.

Shahararren Yan wasan Nollywood da kannywood da Yan najeriya sukafi nema acikin shekaru 15 dasuka wuce sunayen Yan Nollywood Dakuma na kannywood kamar Haka

Mercy johnson
Funke akindele
Ini Edo
Odunlade adekola
Adam a zango
Iyabo Ojo
Rita Dominic
Angela okoric
Juliet Ibrahim da
Adunni Ade

Wannan babban abun farin cikine ga Adam a zango Dama masoyansa kasancewar Shi kadaine jarumin kannywood Wanda sunansa yakasance daga cikin sunayen manyan jaruman da ake nema a yanar gizo.

Tabbas wannan abun a jinjina masana’antar kannywood ne dakuma jarumin kasancewar cikin shekara 15 yazamto daya daga cikin jaruman da masoyansu suke nemansa a kafofin sada zumunta

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani domin Samun labaranmu cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button