Innalillahi Kalli abinda ya faru da mawaki Hamisu Breaker a kasuwar kantin kwari
Wani bidiyon fitaccen mawakin Hausa Hamisu breaker dorayi kenan inda akaga yadda alumma sukai dandazon zuwa ganin mawakin a kasuwar kantin kwari Dake cikin birnin kano dabo.
Cikin bidiyon anga jarumin a lokacin daya sauka a Moto tareda masu tsaron lafiyarsa inda Suka wuce izuwa wani katafaren shago domin gudanar da aikin daya kawo mawakin.
Ga video
Bayan wallafa bidiyon mawakin ansake wallafa wasu hotuna a shafin Instagram inda akaga Hamisu breaker tareda sarki Ali Nuhu da Ty Shaba acikin wani katafaren shago a kasuwar kantin kwari.
Jaruman dai sunje kasuwar kantin kwarinne domin tallata wani babban shagon da ake gudanar da kasuwanci Saida atamfa Dake cikin garin Kano.