Abinda jarumar kannywood Maryambooth tayi acikin wani shago ya girgiza mutane

Cikin wani bidiyon jarumar Wanda ta daukesa na tsawon mintuna har ashirin anga jaruma Maryambooth anayi Mata daurin Dan kwali awani babban shagon alfarma.

Alamu sun nuna cewar jarumar zataje biki kokuma wani wajene Mai muhimmanci shiyasa tazo shagon domin ayi Mata kwalliyar kamar yadda zaku gani yanzu.

Ga video

Bidiyon dayakai harwajan tsawon minuna ashirin da biyu wannan wata damace ga Mata masu son koyan daurin dankwali domin sugani su koya domin shima sana’ace Wanda anayinsu awajan masu make up da sauransu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Newshausa domin samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button