IZZAR SO EPISODE 67 ORIGINAL

Kamar yadda Muka Saba kawo muku shirinku Mai Farin jini Shirin izzar so a duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare 8:00pm Muna Mai baku afuwa sakamakon rashin kawo muku shirin akan lokaci.

Munsamu matsalar na’ura shiyasa bamu kawo muku shirin kamar yadda Muka Saba kawo muku Shi karfe takwas ba Amman yanzu zaku iya kallon Shirin. Ayi kallo lafiya.

Ga video

Tabbas Shirin izzar episode 68 na sati maizuwa zaizo da Tashin hankali duba da yadda hajiya nafisa ita da tsohon manaja suka shiryama umar Hashim yadda zaiyi hatsari acikin motarsa.

Saidai tsohon ma’aji Wato bada yaji yaji abubuwan da tsohon manaja suke tattauna da nakowa lokacin daya shiga office kaiwa tsohon manager naira miliyan biyar Wanda hajiya nafisa ta aika abawa tsohon manager.

Inda ya sanarwa da Umar Hashim abinda yaji su tsohon manager suna shiryamai ko wata Hanya Umar Hashim zaibi Dan gujewa shirinsu tsohon manaja kubiyomu sati maizuwa domin ganin yadda Shirin zai cigaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button