Kalli kyautar dawani masoyin Momee Gombe ya Bata ya girgiza kannywood

Wani abun ban sha’awa daya faru da fitacciyar jarumar kannywood Momee Gombe Kanan garin Abidjan, Dake kasar cote d’ivoire.

Cikin wani gajeran bidiyo da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram tareda masoyin nata jarumar ta bayyana irin Farin cikin datake ciki Wanda baya misaltuwa.

Idan baku mantaba shekarar data gabata ansamu wani masoyin Maryam yahaya inda shima yatasi tundaga garinsu yazo Jahar Kano domin yasamu ganin jarumar.

Saidai aka samu akasi baiga jarumar ba inda anan take saurayin yaje ya sayo maganin fiya fiya yasha bayan Shan maganin fiya fiyan nedai ya fadi a inda aka daukesa sai asibiti.

Gadai cikakken videon Momee Gombe da masoyin nata.

Jaruma Momee Gombe please ta bayyana cewar tana ganin masoya iri daban daban amman Bata taba ganin Wanda ya matukar birgeta kamarshi ba yabawa jarumar kyautar hotonta daya hada Mata.

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani domin Samun labaranmu cikin sauki akoda yaushe da zarar Mun daura Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button