Innalillahi Abun kunyar da jarumar kannywood Saratu Daso tayi acikin jirgin sama

Wani abun mamaki da jarumar kannywood Saratu Daso tayi lokacin dazasu hau jirgin sama Dakuma lokacin dasuka shiga jirgin Dakuma lokacin dasuka sauka a hotel dinda zasu kwana yabawa mutane mamaki.

Anga jarumar kafin shigarau jirgin sama tareda Jarumi Ibrahim Maishinku da Mansurah isah inda akaji mama Daso tana cewar zasu tafi Jahar America cikin yanayi na Dariya Wanda a Gaskiyar maganar ba American zasuje ba.

Saidai yadda jarumar kannywood mama Daso take daukan bidiyon ya nuna cewar tanayinsa ne cikin barkwanci ba kamar yadda mutane suka dauka dagaske take ba, indama wasu suke fadin hakan kauyanci ne.

Ga video

Bayan saukarsu a masaukinsu dayake hotel ansake ganin jarumar tayi bidiyo tana nuna Farin cikin irin dakin da aka sauketa tareda nuna irin abincin Karin kumallon dazatayi dashi.

Haka zalika Bayan kammala abinda yakai jaruman acikin jirgin nasu suna dawowa mama Daso tasake daukar wani bidiyo inda take bayyana cewar sungama taro lafiya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button