Wani Matashi Ya Fadi wasu abubuwan da Jarumi Adam a zango yakeyi Wanda ba’a San dasuba

Wani Matashi ya bayyana wasu Sirrika Jarumi Adam a zango Wanda wasu daga cikin masoyansa Basu sani ba wasu Kuma sun sani.

Mutumin ya bayyana Kansa a matsayin masoyin Jarumi Adam a zango Haka zalika ya bayyana cewar mahaifin zango baiyi asarar kudin makarantarsaba, sannan yace Jarumi Adam a zango da kudi saiya musuluntar da mutum.

Jarumi Adam a zango yanada zuciya Mai kyau Kuma bashida hassada yanada kyauta shiyasa wasu daga cikin abokan sana’arsa sukemai hassada Amman gashi haryanzu yanaci gaba.

Ga video

Mutumin ya Kara bayyana cewar Adam a zango Mutumin kirki ne domin a shekarun baya jarumin yabada tallafin kimanin naira miliyan arba’in da shida domin tallafawa marayu a masarautar zazzau.

Jin dadin irin yabon alkairi da masoyin nasa yayimai yasa Jarumi Adam a zango ya wallafa bidiyon a shafinsa na Instagram tareda wallafa alamar Dariya a kasan bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button