Innalillahi wani Saurayi yayi mafarki Mai ban tsoro akan irin iskancin da akeyi a tiktok wa’iyazubillah

Biyo bayan yadda malaman addini suketa Jan hankalin Yan Mata da samari akan mummunar dabi’ar da ake aikatawa a shafukan tiktok, wani saurayi yafito yayi mummunan mafarki Mai ban tsoro.

Wani saurayi yayi wani mafarki daya tadamai da hankali gameda tiktok inda saurayin yafito yake bayani cikin damuwa acikin wani gajeran bidiyo

Saurayin yayi maganganu sosai masu ratsa zuciya Akan mutanen dasuke tiktok gadai cikakken bidiyon a Kasa domin ku kalla da idanunku.

Ga video

Kwanakin baya manya manyan malamai Suma sun shiga sahu inda Yan Mata suke daukan hotunan malaman taredayin gajeran video suna nuni dacewar suna son Auren malaman.

Kucigaba da bibiyar shafinmu dakukeyi maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button