Innalillahi Yanxu Jaruma Umma Shehu ta tonawa wasu mutane asiri

Wani bidiyon jaruma umma Shehu ya bayyana inda akaga jarumar tayi bayani cikin fushi tareda bacin rai akan mutanen dasuke amfani da sunanta wajan karban Kudade.

Cikin bidiyon da jarumar tafitar ta bayyana cewar ita bata Facebook Amman akwai mutanen dasuke amfani da sunanta wajan karban kudade awajan masoyanta.

Ga video

Saidai wannan bawani bakon lamari bane acikin Masana’antar ta yadda ake amfani da Facebook wajan karban kudaden jama’a.

A kwanakin baya Hakan tafaru da Jaruma Ummi Rahab inda wasu suke amfani da sunanta a Facebook Suka damfari wani bawan Allah naira dubu dari da hamsin N150,000 da sunan cewar zatazo musu biki.

Yakamata mutane su kiyaye Wanda zasu dinga turama Kudade a kafofin sada zumunta domin akwai wanda suke amfani da sunan jarumai wajan damfarar mutane a kafofin sada zumunta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button