Tsantsar rashin Imani Wani matashi ya kashe mai gidan sa kuma ya binne shi a cikin gida 

Tabbas yanzu Rayuwa Babu Imani ace mutum yakashe ubangidansa Wanda yake aiki a karkashinsa Kuma Yana kyautatamai sannan ya Haka Rami ya binne gawarsa acikin gidan ogan nasa innalillahi

Inda bayan jami’an tsaro sunyi nasarar cafke mai laifin, acikin bidiyon zakuga yadda ya nuna musu inda aka binne gawar.

Ga video

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Bayan matashin yakashe Mai gidan nasa haka ya tona rami ya binne gawar mai gidan nasa aciki.

Tabbas yanzu Duniya Babu tabbas makashin ka Yana tare dakai yakamata Yan uwa mukula da irin mutanen damuke mu’amala dasu Allah yacigaba da karemu da kariyarsa Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button