Wani tsohon hoton Naziru sarkin Waka da Dauda kahuta rarara ya matukar girgiza kannywood

Bayyanar hoton Naziru sarkin Waka da Dauda kahuta rarara yasa mutane sunyita fadan maganganu akan hotunan

Wani hoton shahararren mawakan najeriya Kuma mazauna garin Kano naziru sarkin Waka da Dauda kahuta rarara sun sa mutane sunyita muhawara a shafukan sada zumunta.

Hotunan sun bayyana da safiyar yau litinin inda akaga naziru sarkin Waka tareda dauda kahuta rarara acikin wani tsohon hoto Wanda akalla mutane suna fadin hoton yakai shekara 10.

Masoyan mawakan sunyita tambaya akan hotunan inda suke cewa da alama a shekarun baya naziru sarkin Waka da Dauda kahuta rarara aminin junane Kuma abokanaine.

Saidai abun tambayar meyasa yanzu mawakan basa abota Kamar yadda sukeyi a shekarun baya.

Inda wasu Suka bayyana cewar naziru sarkin Waka da Dauda kahuta rarara Kowa yanzu yasamu shahara Kuma Kowa da salon irin wakar dayakeyi Dan Haka rabuwar tasu bawani abun damuwa bane kamar yadda mutane suke fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button