Wata Sabuwa! Ansaka Dokar Hana Zancen Dare Tsakanin Saurayi Da Budurwa a Jahar Kano 

Saidai lamarin ya matukar daurewa wasu Wanda ba Yan Kano bakai inda suke fadin Dama akan saka irin wannan dokar ne.

Wani sabon al’amari da mutane suka fara gani gameda Sanya dokar hana zance a karamar hukumar Rano Dake Jahar Kano.

An saka wannan dokane a ranar laraba sakamakon yawan aikata badala tsakanin samari da yan Mata. Wanda hukumomin Suka zauna tareda tattaunawa akan daukan matakin daya dace.

An bayyana cewar yanzu masoya suna iya haduwane kadai da rana, sanarwar ta fitone daga jami’in watsa Habibi Faragai labarai na karamar hukumar awani taron masarautan gargajiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button