Yarinyar marigayiya Aisha Dan kano ta girgiza kannywood da sabon bidiyon ta

Duk wani makallaci Shirin Fina finan wasan Hausa Yasan wacece marigayiya Aisha Dan kano sabida daukaka datasamu acikin masana’antar kannywood.

Sakamakon iya acting dinta Dakuma yadda take tafida alamuran ta acikin kannywood. Wannan Dalilin yasa tun lokacin da Allah yayi Mata rasuwa haryanzu ba’a samu Wanda ya maye gurbin jarumar ba, saiyanzu.

Saidai bayyanar bidiyon yarinyar Aisha Dan kano yasa mutane sunyita fadin cewar lallai yarta Zata gajeta wajan iya acting.

Gadai cikakken videon ku kalla

Saidai salon Yarinyar Aisha Dan kano ya matukar bawa mutane sha’awa domin yadda take Abubuwa tamkar mahaifiyarta, bidiyon Yar Aisha Dan kano yafara bayyana ne a shafin tiktok.

Mutane da dama ma’abota kallon Fina finan Hausa sunyita fadin cewar yakamata yarinyar Aisha Dan kano yashigo harkar Fina finan Hausa domin tamaye gurbin mahaifiyarta.

Bidiyon yarinyar Aisha Dan kano yanaci gaba da zagaye kafofin sada zumunta inda mutane da dama sukeyiwa yarinyar Aisha Dan kano fatan nasara Dakuma addu’ar Allah yaji Kan mahaifiyarta Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button