Bayyana sabon bidiyon iskancin Maryam Gidado Da General BMB ya Girgiza kannywood

Bayyana wani sabon bidiyo jaruman kannywood guda biyu Maryam Gidado da Bello Muhammad Bello Wanda akafi sani da general bmb ya tada Kura a kannywood.

Cikin bidiyon anga jaruman guda biyu sunsaka wakar Hamisu Breaker maisuna Jaruma inda ake daukarsu a bidiyo suna wasu irin Abubuwa kamar acting acikin wakar kamar yadda zaku gani.

Ga video

Saidai bayyanar wannan bidiyon yasa wasu daga cikin makallata Fina finan Hausa sunyi korafi Kan cewar baikamata ace jaruman kannywood sunayin irin wannan ba.

Maryam Gidado dai tsohuwar jarumar kannywood ce domin yanzu ba’a ganinta acikin sababbin Fina finan Hausa da akeyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button