Duniya labari! Wasu hotunan tsohuwar jarumar kannywood Fati Muhammad

Tabbas indai ana maganar harkar wasan Hausa Dole sai an ambaci Faty Muhammad domin sune Tushen masana’antar kannywood sune sukai tashen daba za’a samu wata macen dazatayi irinsa ba a kannywood.

Fati Muhammad

Hotunan tsohuwar jarumar kannywood din ya bayyana tsufan jarumar a fili duba da yadda jarumar Bata cika sakar hotunan nata a shafukan sada zumunta ba.

Saidai bayyanar hoton Nata yasa wasu da dama daga cikin masoyanta sunyita ta nuna Farin ciki da jindadi a shafukan sada zumunta inda wasu shufanka da dama sun wallafa hotunan jarumar jiya laraba ashirin da biyar ga watan nuwambar shekarar dubu biyu da ashirin da daya.

Fati Muhammad

Fati Muhammad yanzu tabar hakar kannywood Bata fitowa acikin Fina finai Haka zalika Kuma Bata Shirya Fina finai saidai a shekarun baya dai anga yadda jarumar Takoma cikakkiyar Yar siyasa tun zaben 2015 inda take bangaren jam iyar PDP.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button