Ni Musulmi ne gaba da baya – cewar Abbah John nacikin Shirin Kwanacasa’in

Matakin da aka bani na fitowa acikin Shirin Kwanacasa’in a matsayin Abbah John shine Dalilin Dayasa wasu sukemun kallon niba musulmi bane amman ni cikakken musulmi ne gaba da baya Kuma Ni bahaushe ne.

Sunana Abba sa’ad Wanda akafi sani da Abba John acikin Shirin Kwanacasa’in na tashar arewa24 asalina Dan Jahar Kaduna ne awani gari Saminaka Dake karkashin lere local government na girma a garin Saminaka Haka zalika nayi makaranta tundaga primary har secondary dukka a garin Saminaka.

Gadai cikakkiyar hirar domin kuji daga Bakin Jarumi Abba John

Abbah John dai Jarumin kannywood ne inda yafara fitowa acikin fina finan Hausa da film maisuna Kwanacasa’in shirine Mai dogon zango Wanda tashar arewa24 take haskawa duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button