Auren Rahama MK Matar Bawa Mai Kada Acikin Shirin Kwanacasa’in Ya Girgiza kannywood

Dukwani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan wacece Rahama MK sabida irin rawar datake takawa acikin Shirin Kwanacasa’in Mai dogon zango Wanda ake nunawa a tashar arewa24.

Rahama MK kafin Shirin Kwanacasa’in takasance jarumace acikin masana’antar kannywood saidai Dalilin Fara haskata acikin Shirin Kwanacasa’in takara samun daukaka a tareda Kara samun masoya.

A inda ayau muke samun labarin auren da jarumar tayi Wanda kusan aurene Wanda akayishi batareda anyi wasu taruka ba kamar yadda sauran jaruman kannywood sukeyi idan zasu gudanar da shagulan aurensu.

Rahama MK Tayi aure inda haryanzu dai bamu samu cikakken sunan mijin data aura ba Amman an daura Mata aure anan birnin kano inda yanz Haka tana dakin mijinta cikin kwanaciyar hankali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button