Innalillahi kalli irin rawar iskancin da Sadiq Sani Sadiq yakeyi agidan Gala

Wani bidiyon jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq shida wata budurwa suna rawa irin wadda bata Dace ba ta janyowa masana’antar kannywood zagi dacin mutunci.

Wannan Yana daya daga cikin dalilin da alumma suke zagin kannywood tareda cewar suna lalata tarbiyar ya’yan musulmai dasunan fadakarwa.

Domin bayyana yadda Jarumi Sadiq Sani Sadiq yake rawa tareda wata budurwa awani gidan gala ya Kara janyowa masana’antar kannywood zagu

Ga video

Yakamata shuwagabannin masana’antar kannywood sudinga kula tareda lura da irin wannan Abubuwa dasuke Faruwa acikin masana’antar kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button