Jarumar kannywood Jamila Nagudu tareda danta Mus’ab a kasar saudiyya ya girgiza kannywood

Wani abun ban sha’aba ganin yadda yaron jarumar maisuna Mus’ab yazama cikakken Saurayi inda jaruma Jamila Nagudu taje aikin umarah a kasar saudiyya tareda Dan Nata.

Jamila Nagudu tana daya daga cikin tsofaffin jaruman kannywood Wanda suka fito acikin Fina finai da dama Kuma tana daya daga cikin jaruman dasuka bawa masana’antar dugunmawa sosai kasancewar kwarewa da jarumar tayi wajan iya aikinta.

Ga video

Saidai Bayan wallafar wannan gajeran bidiyo da jarumar tayi a shafinta na Instagram masoyanta sun matukar nuna jindadi da Farin cikinsu tareda yimata addu’ar Allah yacigaba da kareta.

Inda a gefe guda Kuma aka samu Wanda suka bawa jarumar shawarar cewar yakamata ace tayi aure domin shine abinda yafi kamata da ita adai dai wannan lokacin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button