Ashe Tsohon Dan Kwallon kafar najeriya Maryam waziri (Laila Labarina) ta aura
Ashe Tsohon Dan Kwallon ‘Super Eagles’, Tijjani Babangida, Jarumar Fim Din Labarina (Laila) Ta Aura

A Jiya Juma’a, 26 Ga Watan Nuwamba, 2021, Ne Aka Daura Auren Shahararriyar Jarumar Nan Ta Cikin Shirin Fim Din Nan Mai Dogon Zango, Wato Labarina, Na Darakta Malam Aminu Saira.

Maryam Waziri, Wadda Ta Fito A Matsayin Laila, Da Tsohon Shahararren Dan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Najeriya Watau (Super Eagles) Alhaji Tijjani Babangida.
