An Daura Mata Aure Kafin Akaita Gidan Mijinta Ta Rasu Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Tabbas dukkan Mai Rai mamacine Kuma duk wani Dan Adam Dake Rayuwa acikin Duniya Dole watarana zai mutu, mutuwar wannan Amarya ta matukar girgiza mutane.

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un wani labari Mara Dadi damuke samu dangane da rasuwar wata Amarya maisuna Hannatu Yahaya Wanda Allah ya karbi rayuwarta ranar da aka daura Mata aure ita da masoyinta maisuna isyaka Yusuf.

A ranar Asabar dinda ta gabata wannan lamarin ya faru acikin garin Kano inda Allah ya karbi ran Hannatu Yahaya Jim Kadan Bayan an Daura Mata Aure da misalin karfe 11:00am a No: 1 Bulama’s Mosque, kawon maigari, Dake cikin Kano.

Muna rokon Allah ubangiji yaji Kan Hannatu Yahaya Allah ubangiji yasadata da Annabi Rahama Allah yabawa mijinta hakuri tareda iyayenta Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button