Sabon Gidan Hamisu Breaker Na Miliyoyin kudade Ya Matukar Girgiza Kannywood

Fitaccen mawakin Hausa Wanda yake arewacin najeriya mazaunin Jahar Kano wato Hamisu Breaker Doarayi Wanda ya shahara tun bayyanar wakarsa maisuna “Jarumar Mata”

Hamisu Breaker ya Dade Yana rera wakoki acikin masana’antar kannywood saidai wakar jaruma tazama itace silar daukakarsa inda duniya ta Kara sanin wanene Hamisu Breaker a shekarar 2020 lokacin da ake dokar kullen covid19 a fadin duniya.

Ga video

Tabbas gidan da mawaki Hamisu Breaker ya Gina abin ajinjinawa mawakinne kasancewar gidane na alfarma gidane irin Wanda manyan ma’aikatan gwamnati suke ginawa saidai sanadiyyar Waka shima Hamisu Breaker ya mallaki irin wannan gidan.

Saidai tun bayan wallafa gajeran bidiyo acikin gidan masoyan Hamisu Breaker sukaita rokonsa yakamata yayi aure tunda yanzu Allah yasa ya mallaki muhallin zama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button