Wata Sabuwa! Yadda Wani Dan Fulani Ya Saki Matarsa Sabida Mawaki Nura M Inuwa

Yadda Wani Dan Fulani ya rabu da matarsa akan Soyayyar dayake yima shahararren mawakin Hausa Nura m Inuwa ya matukar bawa mutane mamaki.

Cikin wani gajeran bidiyo da aka sake inda aka nuna yadda wani Dan Fulani ya durkusa a Kasa Yana rokon mawaki Nura m Inuwa akan yanason kasancewa tare dashi wannan Dalilin yasa ya sake matarsa.

Saidai tun bayan bayyanar wannan bidiyon bafulatanin kafofin sada zumunta ya dauki sabuwar muhawara akan wannan bidiyon dake yawo kamar yadda zaku ganshi.

Ga video

Inda wannan bafulatanin ya durkusa Kasa da kafarsa Yana rokon mawaki Nura m Inuwa akan cewar yanason yadawo wajansa da zama sabida tsananin kaunarsa dayakeyi.

Saidai anan take Nura m Inuwa ya bayyana Mai cewar wannan bukatar tasa bamai karbuwa bace saidai ya nemi wata bukatar kamar yadda Kuka gani acikin wannan bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button