Yarinyar Sabira Yar Auta Maryam Intete Itama Tashiga Harkar Fina finan Hausa

Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan wacece Yar Auta kasancewar ta fito acikin Fina finan barkwanci sosai a lokacin baya Kuma haryanzu takan fito acikin wasu Fina finan barkwanci.

Yar Auta tana taka rawa acikin wani Shirin Hausa Mai suna Gidan badamasi Wanda ake nunasa a tashar arewa24 shiri Mai dogon zango Wanda duk Ranar alhamis da misalin karfe takwas na dare ake nunasa.

A yau munyi Karo dawani gajeran bidiyo inda aka nuna Diyar sabira wato Maryam intete itama ta tsunduma cikin harkar Fina finan Hausa, inda yanzu zakuga fuskarta tareda Dan gidan rabilu Musa Ibro acikin wai sabon shiri dasuke dauka.

Ga video

Idan baku mantaba a kwanakin baya munkawo muku labarin yadda dan Marigayi Ibro shima ya tsunduma harkar Fina finan Hausa.

Inda yanzu Haka yafito acikin fina finai daban daban na barkwanci inda mutane suke Kara yaba Masa da namijin kokarin da yakeyi wajan ganin ya kwaikwayi yadda mahaifinsa Ibro yakeyi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labaranmu cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button