Angano abinda Mutane Basu saniba akan rashin lafiyar sani Garba Sk innalillahi

Kamar yadda muka kawo muku rahotannin rashin lafiyar daya daga cikin jarumai acikin masana’antar kannywood sani Garba Sk inda yake fama da ciwon Koda Dakuma ciwon sugar a kwanakin baya.

Ali Nuhu, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon da producer Abdulamart suna daya daga cikin jiga jigai acikin kannywood Wanda suka matukar taka babbar rawa akan rashin lafiyar Dan uwansu acikin masana’antar kannywood wato sani Garba Sk.

Saidai akwai wani Abu Wanda mutane Basu saniba dangane da Mara lafiya Jarumi sani Garba Sk, inda cikin wani bidiyon mintuna biyar jarumin ya bayyana wasu abubuwa Wanda mutane Basu saniba dangane da Rashin lafiyarsa kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kundaici cikakkiyar Hira da akayi da Jarumi sani Garba Sk Wanda ahalin yanzuma Yana kwance a Gadon asibiti Yana karbar kulawa daga kwararrun likitoci Kan rashin lafiyarsa.

Haka zalika jarumin ya warware wasu Abubuwa Wanda suka shigewa mutane Kai dangane da maganganu dasuke yawo a kafofin sada zumunta cewar abokan sana’arsa Yan film basu taimaka Masa ba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint dakukeyi akoda yaushe domin Samun labaranmu cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button