Dan jarumar kannywood Hauwa waraka Yasha zagi Bayan bayyana Kansa a matsayin Danta

Muhammad Umar wanda ya kance ma’abocin dandalin TikTok dake amfani da suna Moherverh ya bawa Mutane mamaki tun bayan da ya bayyana kan da a matsayin dan Jarumar Kannywood Hauwa Waraka.

Wacce tayi kaurin suna wajan fitowa a Fina-Finan Masana’antar Kannywood a matsayin mafadaciya ko ‘Yar Bariki.

Muhannad ya wallafa hotuna masu chachcahnjawa daga na Jaruma Hauwa Waraka zuwa na shi inda ya saka wata wakar India wanda akewa Uwa kuma ake amfani da wakar a dandalin TikTok, domin yabawa Iyaye ko nuna soyayya a gare su.

Ga video

A cikin bidiyon zakuga yadda hotunan Muhammad Umar suke chachchanjawa kala-kala sannan kuma yana bin waken India da akewa Iyaye domin nuna soyayya a gare su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button