Wata budurwa ta fashe da Kuka sakamakon rashin mijin aure

Wani bidiyon wata budurwa Wanda keta yawo a kafofin sada zumunta ya dau hankalin mutane yadda akaga zankadediyar budurwa tana Kuka Harda waye Kan rasa mijin aure.

Lamarin ya matukar tada Kura inda wasu suke ganin abin kamar ba gaske bane domin hakan baicika faruwa, saidai Kuma wasu suna bayyana cewar hakan zai faru kasancewar yadda alamun fuskar Budurwar ya nuna cewar kukan gaske takeyi Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Wannan Budurwar dai Wanda akafi sani da suna Amrat a shafin tiktok tun Bayan bayyanar bidiyon nata tana Kuka yasa wasu daga cikin mabiyanta sukaita tura Mata da kalmomi na kwantar da hankali tareda Sanyaya zuciya.

Inda wasu daga cikin masoyan nata suke bayyana cewar kawai Shirin wasane domin ba gaskiya bane sunsan halinta kawai tayi hakanne domin taja hankalin mutane.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button