Aisha Najamu Izzar so (Rayuwata Takice) latest Hausa song 2021

Sabuwar wakar Aisha Najamu Izzar so kenan maisuna “Rayuwata Takice” tana daya daga cikin sababbin wakokin cikin shekarar 2021 dasukayi fice.

Aisha Najamu Izzar so tana daya daga cikin jarumai Mata acikin masana’antar kannywood Wanda tauraronsu yake haskawa adai dai wannan lokacin tun bayan Fara fitowa acikin Shirin izzar so Mai dogon zango.

Zaku iya kallon cikakkiyar wannan bidiyon wakar a kasan wannan rubutun.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button