Auren Mata uku a lokaci daya da producer Abubakar Bashir maishadda yayi ya matukar girgiza kannywood

Cikin wata Shiga ta alfarma dakuma waje na alfarma da akaga babban frodusa acikin masana’antar kannywood Abubakar Bashir maishadda yayi tareda Aisha Najamu izzar, Amal Umar Dakuma Minal ya matukar girgiza kannywood.

Inda shigar ta dauki hankulan masoyan jaruman tareda hankulan abokanan aikin producer kasancewar mamakin da mutane sukayi.

Saidai wani shafi a Facebook ya rawaito cewar Abubakar Bashir maishadda ya angwance ne da Mata har guda 3 nacikin kannywood wato Aisha Najamu, Amal Dakuma Minal.

Inda wannan labarin yayita yaduwa a kafofin sada zumunta inda mutane sukaita tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan Al’amari.

Saidai biyo bayan bincike damukayi mungane cewar producer ba Auren jaruman yayi ba wannan hotunan anyisune awajan tallata wani sabon waje kamar yadda producer ya sabayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button