Kalli Tsofaffin Hotunan Fitattun Jaruman Kannywood Lokacin Suna Yara
Wasu hotunan jaruman kannywood kenan Wanda muka tanadar muku domin kugani lokacin dasuke cikin yarintarsu izuwa lokacin girmansu har suka shiga masana’antar kannywood.
Daya akwai jaruman kannywood Wanda duk lokacin da bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsu yazo sukan wallafa hotunansu suna kanana tareda wallafa hotunansu na wannan lokacin.
Cikin jaruman da muka samu damar kawo muku akwai sarki Ali Nuhu, Rahama Sadau, Hadiza Gabo, zahradden sani da sauransu kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon.
Ga video
Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint a duk lokacin damuka daura sabon video Mungode.