Kalli Yadda akai fada tsakanin Aisha Najamu izzar so da Minal 

Aisha Najamu izzar da Minal wasu jarumai ne guda biyu Wanda zamuce tauraronsu yafara haskane tun lokacin da aka fara Shirin izzar so Mai dogon zango wanda Kamfanin lawan Ahmad wato Umar Hashim ya dauki nauyi.

“Kwarewa dakuma salon iya aikin wannan jaruman guda biyu shine takaisu ga nasarar dasuke ciki a dai dai wannan lokacin domin sanadiyyar Shirin izzar sun samu daukaka a fadin duniya baki daya.

“Kamar yadda kuke gani acikin wannan hoton Aisha Najamu izzar so ce tareda Minal wanda Kowa yakalli hoton zaigane Mai hoton yake nufi. Domin kuwa hakan ya nuna alamar fada sukeyi acikin hoton.

“Saidai wannan fadan dakuka sunayi acikin hoton bawai fadan gaske bane. Fadane acikin wani sabon shiri maisuna “Akwai Kura” shiri Mai dogon zango mallakin sarki Ali Nuhu wanda director sheik Isa alolo yake bada Umarnin Shirin.

Wannan shiri ya kunshi manya manyan jarumai Mata na cikin masana’antar kannywood Wanda ake ganin tabbas Shirin zaizo da sabon tsari dakuma sabon al amari wanda makallata Shirin wasan hausa basu saba ganinsa ba. Ku kasance da shafinmu domin Samun labarai da dumi duminsu Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button