Kalli Yadda Jarumar Kannywood Sadiya Kabala Takecin Mutuncin Kaninta
Fitacciyar jarumar kannywood sadiya kabala Wanda tafito acikin Fina finan kannywood da dama ta wallafa wani gajeran bidiyo inda akaga jarumar tanata yima kaninta wasu abubuwa na wulakanci amman acikin Dariya.
Inda kanin Nata yayi dare inda yakirata tazo da motarta domin ta taimakamai ta daukesa zuwa gida, inda daganan wajen tayita tsokanar kanin Nata.
Yanayin nasu ya nuna yadda suke cikin jindadi da annashuwa, inda a shekarar data gabata anga jarumar tareda wani zankadeden Saurayi sunyi bidiyo tareda inda a lokacin akayita kananan maganganu.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.