LABARINA SEASON 4 EPISODE 9 Kadan Daga Cikin Shirin Ranar Juma’a

Kamar yadda muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe 8:30pm na dare a shafinmu maisuna Arewajoint.

Saidai haryanzu mutane sunshiga rudani inda Kowa yake tambayar shin wanene ya sace sumayya domin daya daga cikin Wanda suka sace Sumayya yaje wajan Yan sanda inda ya tabbatar musu da cewar shima Yana daya daga cikin Wanda sukayi garkuwa da sumayya Kuma Wanda yasa akayi garkuwa da ita sananne Kowa ya Sansa.

Yauma munkawo muku Kadan daga cikin Shirin labarina Wanda zaizo muku ranar juma’a 3/12/2021 domin ganin yadda za’a fafata.

Ga video

Saidai da alamu acikin tallan Shirin labarina season 4 episode 9 da alamu haryanzu ba’aga Sumayya ba kamar yadda aka nuna acikin tallan Shirin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button