Tirkashi!!! Naziru Sarkin waka yayima Matan Tiktok martani Mai zafin gaske

Naziru Sarkin waka shima yashiga sahun mutanen dasuke Jan hankali ga Yan Mata dasuke abubuwan bidala a shafin tiktok.

Shafin tiktok dai malami suna Kuka dashi sakamakon irin yadda yake lalata tarbiyar alumma musamman yan Mata budurwaye dasuke gidan iyayensu.

Naziru Sarkin waka yayi wani gajeran Rubutu a shafinsa na Instagram inda yake cewa “Da yawan mata sun dauka tiktok Miki yake kawowa” basusan cewar tiktok Zaman gida yake jawowa Mata”

Mutane da dama sunyita cece kuce akan abinda mawakin ya wallafa a shafinsa, inda wasu suke ganin tabbas mawakin gaskiya ya fada wasu Kuma suke ganin akasin hakan.

Idan bazaku mantaba kwanakin baya Haka yan Mata sukaita kirkiran gajeran video irin na tiktok tareda Sanya hotunan Malamai suna rawa suna nuni dacewar sunason Auren malaman ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button