Kalli irin video iskancin da Sadik Sani Sadik yake shida wata budurwa a gidan gala

Tirkashi bayyanar wani video Jarumi Sadik Sani Sadik ya tada Kura acikin masana’antar kannywood kasancewar yadda akaga jarumin suna wata irin rawa wadda Bata daceba.

Alamu yadda suka nuna acikin bidiyon cewar anyi wannan rawar acikin gidan gala ne ba wajan daukar Fina finan Hausa.

Tun Bayan bayyanar wannan bidiyon masoyan jarumin sun nuna rashin jindadinsu dangane da wannan bidiyon kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button