Shin Ina jarumar kannywood Zainab indomea tashiga ne kodai Takoma Yar gidan jiya?

Masoyan fitacciyar jarumar kannywood Zainab indomea sunaci gaba da lalube Kan inda jarumar tasu tashiga Wanda hakan yasa aka daina ganinta acikin masana’antar kannywood Kama da inda ake daukar sababbin Fina finai kokuma wasu manyan tarukan masana’antar.

Jarumar Zainab indomea tana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda sukai tashen da bakowacce jaruma bace tayi a shekarun baya, domin akwai sababbin jaruman dasuka shigo masana’antar sanadiyyar irin yadda jaruma Zainab indomea take birgesu wajan gudanar da aikinta.

Ga video

Jaruma Zainab indomea tayi batar dabo acikin masana’antar kannywood inda aka daina jin alamuranta acikin kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button